1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Dandalin Matasa: 26.10.2023

Abdul-raheem Hassan AH
October 26, 2023

'Yan Najeriya akalla miliyan 71 na fama da matsanancin talauci a cewar bayanan World Poverty Clock ma'aunin talauci a duniya. Wai ma waye talaka? Mene ne kuma talauci?

Hoto: Michele Spatari/AFP via Getty Images

Afirka na da mafi yawan matasa kuma nahiya mai bunkasa cikin sauri a duniya. Najeriya kadai a mastayin kasa, na da matasa 'yan kasa da shekaru 25 kusan kashi biyu bisa uku na yawan kasar akalla miliyan 220. Makomar kasar mai babban tasiri a Afirka ya ta'allaka ne kan manyan gobe. Amma matsalar rashin aikin yi na hana su ci gaba. T