Dandalin Matasa: Yunkurin tallafa wa tattalin arziki
January 23, 2020Talla
Matasa a jihar Zamfara da ke arewa maso yammacin Nigeria na taka muhimmiyar rawa wajen bada gudumawa dan kara dakile matsalar tsaro da ta yi wa jihar tarnaki tsawon lokaci, gami da yinkurin da suke yi na tallafa wa, dan farfado da dattalin arzikin jihar, wanda akwai akasin da za'a iya fuskanta, idan wannan yunkuri nasu ya gagara samuwa.