Matakin kare bayanan EU da Japan
September 5, 2018Talla
Hukumar Tarayyar Turan ce ta sanar da hakan, inda ma ta fitar da wani jadawali da ke dauke da jerin ka'idojin da za a yi amfani da su a duk wani bayani daga Tarayyar Turan da aka tura kasar ta Japan, ciki kuwa har da bayanai da suka shafi jami'an tsaro da kuma hukumomin tsaron Japan din, matakin da hukumar ta ce hakan zai kare duk wani bayanai na 'yan kasashen na EU a Japan tamkar yadda ake kare bayanansu a Tarayyar Turan.