SiyasaAfirka
Darasin Rayuwa : 04.08.2026
August 7, 2026
Talla
Alkalumma Hukumar Lafiya ta Duniya, WHO sun yi nuni da cewa fiye da mutane biliyan 1.2 ne ke ta'amulli da taba, kuma kashi 80 cikin 100 daga cikinsu na rayuwa ne a kasashen da ke da tasowa ko kuma matalauta. Daga kasa za a iya sauraran sautin shirin