SiyasaAfirka
Darasin Rayuwa : 12.11.2025
November 14, 2025
Talla
Mutane da dama ne dai suka fada cikin irin kaddara ta rayuwa wato jarabawar rashi bayan sun yi arziki a baya. Yawancin mutanen nan sun rika juya manya-manyan kudade a baya tare da tara dukiya mai tarin yawa, sai dai daga baya kuma sai abin ya koma kamar an yi ruwa an dauke. Daga kasa za iya sauraran sauti.