1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Darasin Rayuwa : 15.04.2026

April 17, 2026

Shirin ya yi nazari ne a kan yadda wasu mutane ke aron rayuwar wasu su yafa kawai domin suma su faso gari.

r
Hoto: Azeezat Abiola Olaoluwa/DW

Rayuwar karya ko kuma Fake life rayuwa ce da wasu mutane ke kokarin nuna komai na tafiya musu daidai musamman wajen nuna yadda ake famtamawa cikin jama'a kawai domin a burge. Ana dai ganin a yanzu mutane na fadawa hakan ne sosai saboda tasirin kafafen sada zumunta saboda yadda mutane ke kokarin nuna rayuwarsu ta jin dadi.Daga kasa za a iya sauraron sauti.

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani

Tsallake zuwa bangare na gaba Babban labarin DW

Babban labarin DW

Tsallake zuwa bangare na gaba Karin labarai daga DW