SiyasaAfirka
Darasin Rayuwa : 15.10.2025
October 17, 2025
Talla
Kowace soyayya tsakanin masoya ana kulla ta ne domin ta kai ga kulla auren soyayya da ake fatan samun zuri'a. To sai dai wasu soyayya kan zame musu ruwan madaci bayan daya daga cikinsu ya yi batan dabo tare da auren wani. Kuma hakan na faruwa ne ga matan da kuma mazan.Daga kasa za a iya sauran sauti.