Kwange ko kuma a ce rage kudin cefane don yin tanadi ko kuma don biyan bukatun uwargida, wadanne darussa mata suka koya daga wannan al'adar.
Talla
Shin idan mai gida ya gano cewar ana rage kudin cefane an ya ba za a fuskanci matsala ba musamman ta rashin yarda, to batun da shirin darasin rayuwa na wannan makon ya duba daga kasa za a iya sauraran sauti.