Zargin saka son zuciya a rabon gado a tsakanin magada na neman zama ruwan dare, inda a lokuta da dama ake zargin 'yan uwa ke hada baki da masu rabon gadon domin samun wani abun da dokokin rabon gadon suka haramta.
Tsohon hoto na yara marayu a KamaruHoto: imagebroker/IMAGO
Talla
Wannan al'amari na rabon gadon na ci ga da daukar hankali dangane da yadda wasu kan ruwa su yi tsaki wajen cin haram.Daga kasa za a iya sauran saut.