SiyasaAfirka
Darasin Rayuwa : Damfara ta Intanet a Najeriya
May 15, 2026
Talla
Sau da dama bata gari na amfani da bayanai da suka hada da suna da adireshi da kwannan watan haihuwa da dai sauransu don damfarar mutane walau ta kafafen sada zumunta ko sauran hanyoyi na intanet ko kuma bankunansu.Daga kasa za a iya sauraron wannan shirin.