1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Donald Trump ya tattauna da Elon Musk

Abdourahamane Hassane
August 13, 2024

Dan takara shugabanci Amirka na jamiyyar Republicain Donald Trump ya tattauna da attajirin nan shugaban kafar X Elon Musk

Hoto: Andre M. Chang/Zuma/Imago

 A cikin tattaunawar da jagoran kafar sada zumunta na Tesla da Space X.Trump ya jadada cewar zai kori baki idan har ya samu mulki sannnan ya ce zai gina katanka tsakanin Amirka da Mexiko domin hana kwararrar bakin haure.Tattaunawar wacce aka soma da jinkiri. har na tsawon kusan minti 40. Sama da mutane  miliyan daya ne suka saurareta kai tsaye a kafar da wani lokacin aka soke shafin Trump din a kanta bayan harin da aka kai a kan majalisar dokokin Amirka a shekara ta 2021.