1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Faifen bidoyo kan Saratu Garba 'yar baiwa

03:44

This browser does not support the video element.

August 10, 2022

A jihar Kano yarinyar nan 'yar baiwa Saratu Garba Dan Azumi Mai Unguwa wadda take ba da amsoshin tambayoyi na lissafi da ka a kuma takaitaccen lokaci ta fara karatu. Da alamu komawar ta makaranta ya karfafa gwiwar iyaye 'yan karkararsu, wajen tura 'ya'yansu mata makarantu domin zaburar da su neman ilmi. Ga faifen bidiyo kan tattaunawa da ita dangane da yanayin kaifin basirarta da karatunta.