Halitta da MuhalliSana'ar sarrafa shara a Kenya01:13This browser does not support the video element.Halitta da Muhalli01/18/2017January 18, 2017Lorna Ruttota ta yi murabus daga aikin banki a 2009 inda ta kafa kamfanin EcoPost a Nairobi. A duk wata kimanin ton 20 na sharar ledoji suke hadawa. Suna amfani da sharar ledoji da robobi don tsabtace mahalli da samar da aikin yi.Kwafi mahadaTalla