1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Turai na yin nazari kanmatsalar makamashi

Abdourahamane Hassane
December 15, 2022

Shugabannin kungiyar tarayyar Turai sun hallara a Brussel domin gudanar da wani taro a kan batun makamashi da ake fuskantar matsaoli.

EU-Gipfel in Prag 7.10.2022
Hoto: Kay Nietfeld/dpa/picture alliance

Shugabannin na yi kokarin ganin an mayar da martani bai daya don taimaka wa masana'antunsu a kan matsalar makamashi da yakin Ukraine ya haifar da kuma neman tallafin Amirka. Kasashen na Turai  na son shawo kan Amirka da ta kawon kawancensu dauki, a daidai lokacin da ake fama da yaki a kan iyakokin tarayyar. Moscow ta rage yawan iskar gas zuwa ga kungiyar EU da kashi 80 cikin 100 tun bayan fara kai hare-hare a cikin watan Fabrairu da ya gabata.