EU za ta dauki mataki a game da batun ba da mafaka
January 25, 2018Talla
Wannan da ita ce dama ta karshe ta kaddamar da sauye-sauyen wanda EU t nace a kansu, sai dai kuma ta gaza aiwatarwa saboda sabanin da ke a tsakanin kasashen a game da batun kaso na karbar 'yan gudun hijirar. Babu dai tabbas a game da cimma wata matsaya a taron wanda ya kammata a cimma yarjejeniya tsakanin kasashen kafin na da watan Yuni, bayan an kwashe shekara daya da rabi ana neman hanyoyin daidaitawa.