1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Al'aduTurai

Turai: Fadada masarautar Hausa

03:13

This browser does not support the video element.

January 13, 2026

Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk Umar ya jagoranci bikin nada sababbin Sarakunan Hausa a kasashen Turai, ciki har da Jamus. An gudanar da bikin ne a fadar Sarkin Hausawan Turai da ke birnin Paris, na kasar Faransa a karshen mako.