An yi kira ga jagororin addinin Kirista
January 3, 2019Talla
Yanzu haka dai jagororin Cocin Amirkan na gudanar da wani taro don nemo hanyoyin kawo karshen rikici a tsakaninsu,Fafaroma ya jaddada bukatar fito da sabbin tsare-tsare don magance cin zarafin mata da kannan yara a majami'u a cikin wata budaddiyar wasika daya aike gurin taron bayan ya gargadi shugabannin addinin da aka samu da laifi su guji zargin juna.