Fafutika ta shafin intanet na karuwa a Kenya03:29This browser does not support the video element.Aishat Bello Mahmud/YB05/25/2016May 25, 2016Fasaha a Kenya na kara tashe, masu amfani da shafukan intanet na karuwa kowace shekara. Daga bayanan da aka tattara akwai 'yan Kenya miliyan 20 da ke amfani da intanet daga cikin mutanen kasar milyan 40.Kwafi mahadaTalla