1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Kawo karshen cin hanci a Laberiya

03:27

This browser does not support the video element.

January 15, 2016

Jonathan Domah da ke fafutukar yaki da cin hanci a Laberiya karkashin kungiyarsa ta "Cental" ta hanyar amfani da kafofin yada labarai, na taka muhimmiyar rawa wajen rage cin hanci a kasar.