SiyasaRawar mata a zaben Indiya03:40This browser does not support the video element.SiyasaZulaiha Abubakar UD05/02/2019May 2, 2019Yayin da aka fara zaben kasar Indiya zagaye na hudu jam'iyyu sun ba wa mata fiye da kashi bakwai na guraben takara a kasar da mutane miliyan dari tara suka cancanci kada kuri'a. Kwafi mahadaTalla