Fagen siyasar Nijar ya ɗau zafi
November 21, 2013Talla
Jamhuriyar Nijar ta shiga wani yanayi na rikicin siyasa sakamakon rikice-rikicen da ke wakana tsakanin jami'yyu. Batun dai ya ƙi ci ya ƙi cinyewa kuma yana cigaba da ɗaukar hankali. A dalilin haka ne muka yi muku tanadin rahotannin da muka gabatar kan wannan batu a nan ƙasa