1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Ashe matan Abzinawa na kada goge?

03:14

This browser does not support the video element.

August 29, 2024

A Jamhuriyar NIjar da Mali da Aljeriya, matan Abzinawa kan yi kidan goge da nufin yin jinjina ga mazajensu sakamakon wata bajinta da suka yi. Ga faifen bidiyonmu daga jihar Agadez ta Jamhuriyar Nijar, kan yadda kidan gogen matan Abzinawa ya samo asali.