1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNijar

Goro: Tarihi da tasiri a kasashen Afirka

02:57

This browser does not support the video element.

Gazali Abdou Tasawa ARH/LMJ
August 9, 2024

Ko da shi ke cewa ba a noman goro a Jamhuriyar Nijar, amma wannan dan itaciya na da matukar muhimmanci a wajen al’ummomin kasar da ke Yammacin Afirka.