Amirka na kokarin samar da Zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya
June 25, 2019Talla
Taron na kwanaki biyu wanda Amirka ta shirya dan shiga tsakani, ana gudanar da shi ne ba tare da halarta wakilan Falasdibnu ba wadanda suka kaurace wa taron saboda abin da suka kira rashin adalci na Amirka.