SiyasaFarfado da sashin noma a Zimbabuwe01:48This browser does not support the video element.SiyasaZainab Mohammed Abubakar03/20/2018March 20, 2018A Zimbabuwe sabuwar gwamnati kasar na fafutukar ceto kasar daga matsalolin da ta gada daga magabatanta. A shekara ta 2000 Mugabe ya aiwatar da gagarumin sauyi kan dokar mallakar filayen noma a wannan kasa da ke cikin talauci.Kwafi mahadaTalla