1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fargabar manoman rake a Eswatini

04:33

This browser does not support the video element.

July 5, 2021

Manoman da suka kwashe fiye da shekaru 20 suna noman rake, na fuskantar barazanar rasa filin nomansu. Ana zargin cewa karfa-karfa ce Sarki Mswati III ke son yi na mallake filayen talakawan.