1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sabuwar fasahar manhajar Computer

02:39

This browser does not support the video element.

November 2, 2015

Masu kirkiran manhajar komfuta na fannin fasaha a Kenya sun sake fasalin sababbin abubuwan da suke kirkira a dakin kimiyya na Nailab da ke birnin Nairobi. Yanzu sun kirkiro abubuwa masu amfani ga rayuwar yau da kullum. Tuni Joshua Mutua ya kaddamar da manhajarsa, Nailab na taimakawa wajen tallata manhajar.