SiyasaFataucin matan Najeriya don karuwanci a Italiya04:09This browser does not support the video element.Siyasa12/08/2016December 8, 2016Akalla mata dubu 200 zuwa dubu 400 ne ake tilastawa yin aiki a matsayin karuwai a nahiyar Turai, kuma da yawa daga cikin wannan adadin 'yan Najeriya ne.Kwafi mahadaTalla