fice a daukar hoto
October 18, 2017Talla
Wata mata Hafsatu Bagaiyya, ta jajirce wajen kaucewa kalubale da wasu mazan ke fuskanta a sana'ar daukar hoto a jamhuriyar NIjar, a yanzu dai ana ganin ta a matsayin kallabi a tsakanin rauwuna ganin yadda ta yi zarra a cikin adadin mata a kasar da ke wakiltar kashi 50 cikin 100 kuma ta kasance a cikin sana'ar da al'adu da addinin ya yi wa mata hannun riga.