1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ficewar Gwamna Abba daga NNPP ta girgiza siyasar Kano

46:42

This browser does not support the video element.

January 29, 2026

Siyasar Kano ta shiga sabon salo bayan sauyin sheka da ya girgiza taswirar jam’iyyun jihar. Ficewar Gwamna Abba Kabir Yusuf daga NNPP zuwa APC ta tayar da kura, tare da rarrabuwa tsakanin 'yan Kwankwasiyya