Firaministan kasar Armeniya ya sauka daga mulki
April 23, 2018Talla
Wannan mataki daga rundunar sojojin kasar na kara bude wani sabon babin kara rura rikicin siyasar kasar duk kuwa da cewar a hannu daya rundunar sojojin kasar ta Armeniya ta yi Allah wadai da wannan mataki da wasu daga cikin jami'an ta suka dauka tare da daukar alwashin yi musu horo mai tsanani.