1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tarihi

Flora Nwapa: Jagorar adabin zamani na Afirka

02:18

This browser does not support the video element.

Gwendolin Hilse ATB/MNA
September 30, 2020

Littafin labarin Efuru ya fito da mawallafiya 'yar Najeriya Flora Nwapa a matsayin 'yar Afirka ta farko da ta wallafa littafi da turanci. Rubutunta ya share fagen bullowar mata marubuta a Najeriya da sauran kasashe na Afirka.