1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Zaben kasar Mozambik

02:20

This browser does not support the video element.

Abdoulaye Mamane Amadou SB
October 1, 2024

Jam'iyyar FRELIMO, wadda ke da alaka da tsohuwar Tarayyar Soviet, na kan karagar mulkin kasar mai dumbin tattalin arzikin makamashin iskar gas da ke yankin kudancin Afirka tun bayan samun 'yancin kai. Kasar da al'ummarta ke magana da harshen Potugal da ta sha gwagwarmayar yakar kungiyoyin masu da'awar jihadin, ta shafe tsawon shekaru tana fama da yakin basasa.