1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNa duniya

Gaskiyar Magana: Albarkacin Ranar Mata ta Duniya

37:03

This browser does not support the video element.

Binta Aliyu Zurmi SB
March 8, 2024

Albarkacin Ranar Mata ta Duniya, shirin Gaskiyar Magana (08.03.2024) ya tattauna bukatar dafa wa mata domin cimma muradunsu da ba da gudumawa a harkokin rayuwar yau da kullum.