Ganawar Olmert da Abbas
March 11, 2007Talla
Prime ministan kasar Izaraela Ehud Olmert da shugaban Palasdinawa Mahmooud Abbas sun hanua birnin kudus dominb tattaunawa.wannan tattaunawar tazo ne gabannin gabatar da sabuwar gwamnatin hadin kann yankin palasdimnawa ,da ake saran prime minista Ismail Haniya zaiyi.Mr Olmert dai yace Izraela zatayi watsi da gwamnatin hadaka da shugaba Abba