SiyasaMalaman Jamio'i sun hade a gangamin AljeriyaZainab Mohammed Abubakar03/21/2019March 21, 2019Dubban dalibai da manyan malaman jami'oi gami da likitoci a Aljeriya sun hade a zanga zangar matsin lambar nan da ake yi wa Shugaba Abdulaziz Bouteflika da ya yi murabus.Kwafi mahadaHoto: Reuters/Z. BensemraTalla