1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaJamus

Jamus: Zanga-zangar adawa da jam'iyyar masu kyamar baki

Abdourahamane Hassane
January 21, 2024

Ana sa ran dubun-dubatar mutane za su sake bazuwa a kan tituna a Jamus don nuna adawa da jam'iyyar AfD

Hoto: Michael Probst/AP Photo/picture alliance

 Tsawon mako guda dai ana yin gangaminn  nuna adawa da jam'iyyar ta AfD mai ra#ay<in korar baki daga Jamus a nan gaba. Za a yi zanga-zanga a kusan birane 40 wadanda suka da (Berlin,da Munich,da Bonn,da Cologne, da dai sauransu. Sama da mutane dubu dari suka riga suka fita a kan tituna a jiya Asabar a birane da dama, inda tashar talabijin ta kasar Jamus din  ARD ta bayyana adadin masu zanga-zanga dubu 250,000 a fadin kasar.