Al'aduNijarMaradi: Gasar wasan al'ada na tabastaka02:23This browser does not support the video element.Al'aduNijarSalissou Kaka05/13/2025May 13, 2025A birnin Maradi na Jamhuriyar Niger an gudanar da gasar wasan al'ada na tabastaka karo na takwas, karkashin jagorancin ministan matasa da raya al'adu. Ga faifen bidiyo kan yadda gasar ta gudana.Kwafi mahadaTalla