Salon rayuwaAfirkaGaskiyar Magana: Ambaliyar ruwa ta yi ta'adi40:45This browser does not support the video element.Salon rayuwaAfirkaZaharaddeen Umar SB09/13/2024September 13, 2024Tattaunawar ta wannan lokaci ta mayar da hankali kan ambaliyar ruwa da ta yi ta'adi a Maiduguri da ke Najeriya gami da sauran matsalolin da sauyin yanayi ya haifar.Kwafi mahadaTalla