1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Gaskiyar Magana: Asusun ciyar da yara na matar Tinubu

23:36

This browser does not support the video element.

April 9, 2026

Mai dakin shugaban Najeriya, Remi Tinubu ta samu tabbaci daga wurare daban-daban na samun sama da naira biliyan 65 don assasa shirin samar da abinci mai gina jiki ga yara kanana a dukkan kananan hukumomin kasar. Sai dai shirin nata na shan suka daga jama'ar kasar