Salon rayuwaAfirkaGaskiyar Magana: Badakalar karkatar da shinkafar talakawa a Najeriya37:25This browser does not support the video element.Salon rayuwaAfirkaZaharaddeen Umar11/29/2024November 29, 2024Shirin na wannan lokacin ya tattauna da Barrister Muhuyi Magaji Rimin Gado, shugaban hukumar yaki da cin hanci ta jihar Kano da Comrade Jamilu Aliyu Charanchi, jagoran gamayyar kungiyoyin CNG a arewacin Najeriya.Kwafi mahadaTalla