Tattalin arzikiAfirkaGaskiyar Magana: Borno ta kafa wajen kiwo na ruga15:35This browser does not support the video element.Tattalin arzikiAfirkaBinta Aliyu Zurmi SB01/16/2025January 16, 2025Tattaunawa kan matakin gwamnatin jihar Borno a Najeriya na kafa wuraren kiwo da ake kira ruga, domin magance matsalolin da makiyaya suke fuskanta na sauya wuraren da suke rayuwa abin da ke janyo matsalolin tsaro.Kwafi mahadaTalla