SiyasaNa duniyaGaskiyar Magana: Jefa bama-bamai kan fararen hula a Najeriya19:08This browser does not support the video element.SiyasaNa duniyaZaharaddeen Umar12/26/2024December 26, 2024Me ya sa sojojin Najeriya ke 'kuskuren' sakin bam kan jama'a? Mun gayyato muku Farfesa Usman Yusuf, inda muku tattaunawa wannan batu a shirin namu na Gaskiyar Magana.Kwafi mahadaTalla