SiyasaGaskiyar Magana: Kalaman tunzuri na barazana ga zaben Najeriya19:55This browser does not support the video element.SiyasaZaharaddeen Umar12/23/2022December 23, 2022Shirin wannan makon ya tattauna ne da Ja'afar Ja'afar, fitaccen dan jarida a Najeriya kan zargin da ake yi wa wasu 'yan jarida na barin 'yan siyasa na amfani da su wajen furta kalaman tunzuri.Kwafi mahadaTalla