1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gaskiyar Magana: Kura-kuran da ke cikin auren gata na jihar Kano

22:17

This browser does not support the video element.

Binta Aliyu Zurmi
October 13, 2023

Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya tattauna da matashi Aliyu Dahiru Aliyu a kan kura-kuran da ya ke gani na tattare da auren gata da gwamnatin jihar Kano ta yi wa ma'aurata kusan mutum 2,000.