1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gaskiyar Magana : Kyamar Faransa a Nijar

30:35

This browser does not support the video element.

August 11, 2023

Shirin Gaskiyar Magana na wannan makon ya yi nazari a kan dalilan da ya sa kasar Faransa ke shan suka a jamhuriyar Nijar musamman a wannan lokaci na juyin mulki.