SiyasaGaskiyar Magana: Mansurah Isah da Ali Jita a siyasar Najeriya29:13This browser does not support the video element.SiyasaZaharaddeen Umar12/07/2022December 7, 2022Wane ne ingantaccen dan takara a Najeriya? Ga Mansurah Isah mai goyon bayan Bola Tinubu na jam 'iyyar APC da Ali Jita mai goyon bayan Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP da karin bayani a cikin sabon shirinmu na Gaskiyar Magana.Kwafi mahadaTalla