SiyasaJamusGaskiyar Magana: Matsalolin rayuwa a gwamnatin da ke daf da karewa a Najeriya34:31This browser does not support the video element.SiyasaJamus04/27/2023April 27, 2023 Shirin ya tattauna da Kabiru Saidu Dakata da Dakta Sherrif Almuhajir, a kan tsadar rayuwar da 'yan Najeriya ke ciki, musamman a shekaru takwas na mulkin APC da ake ciki. Kwafi mahadaTalla