1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Gaskiyar Magana: Muhimmancin rage tsadar aure a arewacin Najeriya

36:25

This browser does not support the video element.

Binta Aliyu Zurmi
May 19, 2023

Shirin wannan lokaci zai tattauna ne da wasu matasan arewacin Najeriya Khalifa Muhammad Yahya da Malama Sadiya Nasir a game da kokarin sassauta kudaden hidimar aure. Wannan ya zo ne bayan gwamnati a Sokoto ke nemam samar da dokar da a hukumance za a takaita kashe dukiya lokacin auren.