1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gaskiyar Magana: Sanya addini a siyasar Kaduna

30:18

This browser does not support the video element.

March 10, 2023

A wannan makon mun duba yadda ake zargin samun karuwar kalaman tunzuri a yayin da ake dab da gudanar da zaben gwamna a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya. Mohammed Dan Auta jami’in a kwamitin yakin neman zaben Hon. Isah Ashiru Kudan da ke yi wa PDP takarar gwamna da Ibrahim Bayero na kwamitin yada labaran yakin neman zaben dan takarar gwamna na APC a Kaduna, Sanata Uba Sani muka gayyato muku.